Tun watan September na 2021 rabon da bankin Nirsal Microfinance Bank suyi approve na Rance kudin da mutane suka naima bangaren Shirin Agsmeis loan 3million
Zuwa kasa
Yayin da har wasu mutane suna zargin ko gwamnatin tarayya ta dakatar da Shirin ganin cewa kusan shekara Basu Kara ganin Wanda ya samu sakon amincewa (APPROVE) ba har yanzu
Shirin bayar da Rance 3millions Yana Kan kayi ba’a dakatar da shi ba
Ana samun Sabbin Abubuwan ne kullum acikin Shirin don fitar da Tsari ganin duk Wanda aka bashi wannan Rance ya dawo da shi
Har Yanzu Ana Cika Tallafin Agro-tech
Shirin Agsmeis na 2019 ya Sha bam bam dana 2020
Mu sani duk Wanda Suka nemi wannan shirin a shekarun biyun Nan komai da suka gudanar acikin Shirin sun gudanar da shi ne a zahiri Kamar
TRAINING
INTERVIEW
OPEN ACCOUNT
Da dai sauran su wasu yayin da suka kashe kudi kimanin naira 25k don kawai su kasance cikin masu cin gajiyar Shirin
Applicant under 2021 zasu ga Shirin ya sauya ba kamar yadda yake a baya ba
Zuwa yanzu zakuga komai nasa a online ake gudanar da shi Abu mafi mahimmanci shine cika duk ka’idojin da aka Sanya wurin Neman wannan Rance
Ku sani gwamnatin tarayya bazata Baku Rance kudi ba tare da kun cika ka’idojin abinba
kasar America Zata Dauki Nauyin Karatun Yan Nigeria
Wanda zuwa yanzu duk Wanda zai Cika bashin CBN ya amince mutum ya kashe naira 15k Mai makon 25k da ake kashewa a baya
Yayinda ake sa ran Nan da watan June da yardar Allah banking nirsal zasu dawo yin approve na loan
Always visi GinSau