Advertisment
notice

Wasu Dokoki Da Hukumar Npower Ta Sanya

Sponsored Links

Hukumar kula da harkokin npower ta kasa (NASIMS) ta sanar da Fara Shirin batch c2 npower

Masu chin gajiyar Shirin zasu Fara aiki a ranar 4 October 2022

Hukumar ta shawar ci masu chin gajiyar Shirin wadanda suke da certificated na secondary, (N-creative & N-tech) suna ana sanar da su cewa suje su duba Dashboard nasu karkashin deployment icon domin sanin inda aka tura su domin karbar horo (training)
Idan sun duba zasu ga wajen da zasuyi training din ( training center) da Kuma sunan Wanda zai Basu horo Akan abin da aka tura su zasuga sunan Mallamin da number wayar sa dakuma mail nasa

Zaku iya Kiran sa Domin Karin bayani

Ana bukatar wasu Abubuwan guda uku daga wajen wanda zaije training ranar farko

ABUBUWAN DA AKE BUKATA

printing out na deployment

Printing out na bvn

Katin Dan kasa ko katin zabe

Ba a bukatar mutum yaje wajen training da wannann Abubuwan kamar Haka

Dutsin guga
Karfe
Laptop
Mp3
Wuka
Cokali

Dukkanin wani nau’in Abubuwan maye

Fatan alkhairi

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button