Yadda Zaku Yi Download Na Wajajen Da Za’a Yi Jarabawar Gwaji ta Sojan Kasa.
Yadda zaku Yi download na wajajen da za’a Yi jarabawar gwaji ta sojan kasa.
Yadda zaka duba inda zakayi jarabawar gwaji ta aikin soja cikin sauki.
Kamar yadda kuka sani Hukumar aikin soja ta kasa ta fitar da sanarwa tare da jerin sunayen Wanda Sukayi nasara samun Zama zana jarabawar gwaji ta aikin soja wacce zata gudana a tsakanin 26/may zuwa 28/may 2024.
Wannna hukumar ta sanar da Yan takarar Wanda suka nema dasu duba cikin email address dinsu domin suga waje da Kuma ranar da zasu gudanar da wannna jarabawa saide Kuma wasu na korafin sun manta email address nasu wasu password da dai sauransu shine muka ga ya dace mu kawo musu Wata hanyar da zasu ga suna da kuma Wajen da zasu gudanar da wannna jarabawar ta gwaji.
Ga dukkan Wanda yake fama da wannan matsalar ta rashin duba inda zaiyi jarabawar gwaji zamu ajiye PDF link Wanda ta cikinsa zaku Shiga kuyi download ku duba inda zakuga Wajen da zaku rubuta wannan jarabawar.
Ga wasu daga cikin jahohin da idan Kun kasance a cikinsu zaku dauko PDF kuga sunanku a cikinsa.
Wadannan jahohin sun hada da:-
Bauchi, kano, kaduna, zamfara da Delta State.
Amma idan Baku ga na jaharku ba zaku iya Yi Mana magana ta WhatsApp group ta iyu mu taimaka muku ta Wata hanyar.
Shiga Nan domin saukewa list na jahohin Nan dake kasa.
Muna muku fatan nasara.
Also Read: Rundunar Sojojin Kasa Na Nigeria Sun Saki Shortlist Na Wanda Sukayi Nasarar Zuwa Matakin Gaba