Za’a Fara Samin Kudi Da Facebook Page A Nigeria
Kamfanin Facebook sun zabi kasar nigeria a cikin kasashen da zasu amfana da Shirin Facebook star
Shi Facebook star wani tsari ne da zai taimaka wa mutane wajen samun yan kudaden kashewa wato wani tsari ne da Kamfanin nuka suke bawa Facebook talla su Kuma Facebook zasu bawa mutanen su wannan tallan
Facebook sun zabi kasashe 6 a Africa
Nigeria
Kenya
Morocco
Madagascar
Sudan
Egypt
Wannan sune kasashen da Kamfanin Facebook ya zaba zuwa yanzu a nahiyar Africa Wanda zasu amfana da Shirin Facebook star
Sai dai kafin mutum ya Kai wannan matsayin Facebook sun saka wasu ka’idoji da Dole sai ka cika su
Ku kasance da mu a post na gaba zamu gabatar Muku da wannan ka’idojin
Fatan alkhairi
Kasance da shafin GinSau
Also Read: Ancigaba Da Turawa Ma’aikatan Npower Salary Su