Assalamu alaikum jama a masu bibiyar mu
Kamar yadda kuka sani Shafin ginsau yakanyi kokari wajen kawo Muku ingantattun Abubuwa,
Yau muna tafe da jerin link na tallafi da Kuma bayar da bashin kudi Wanda suke Karkashin Gwamnatin Tarayya
Na farko har yanzu shafin register certificate na Smedan Yana tafiya
Domin yin register
na biyu shafin bayar da Rance kudi na covid-19 non interested tcf household shima Yana tafiya domin cikawa wannan rancen kudin
Sannan ga masu sha’awar duba Dashboard nasu na nirsal loan su gani ko anyi approve nasu ko ba ayi ba zaku iya Shiga wannan link din domin dubawa
Hukumar nitda tare da hadin gwiwa da kungiyar Jica grant Suma sun Bude Shafin bayar da horo
Domin duba cikakken Bayanin
Shafin cika tallafin Ng cares na bauchi state Yana tafiya Still now
Sannan shafin Maching Fund programme for MSEs with JAIZ Bank.
Shafin Bayar da Rancen Kudi Na Nirsal Agsmeis loan har yanzu ana cika wannan bashin
Bankin providus bank Sme program loan har yanzu shafin Yana bude
Yadda zaka duba dashboard naka na bashin nirsal bangaren Sme loan
Pls muyi share domin sauran Yan uwa suma su Sani