notice
An Fara Biyan Ma’aikatan Npower Albashin su

Sponsored Links
Hukumar kula da Ma’aikatan npower Daman kafin yanzu ta bayar da sanarwar cewa zasu Fara biyan Ma’aikatan nasu me nan da Dan karamin lokaci sai gashi a Daren jiya talata wayewar laraba gwamnatin ta fara Sanya musu kudi a asusun ajiyar su da Suka shigar
Zuwa yanzu ana CI gaba da turawa mutane kudin su ga Wanda basuji alert nasu ba su jira Nan gaba kadan za a saka musu da kudin su har yanzu ana cigaba da turawa mutane kudin su
ga kadan na shaidar cewa wasu sun ji alert na Albashin su Nan

Also Read: Yadda Zakuyi da Tsofaffin Kuɗaɗen ku
Sponsored Links