notice
Ancigaba Da Turawa Ma’aikatan Npower Salary Su
Sponsored Links
Gwamtin tarayyar nigeria ta Fara biyan Ma’aikatan npower stream 2 Albashin su na watan January
Hukumar kula da Ma’aikatan npower Daman kafin yanzu ta bayar da sanarwar cewa zasu Fara biyan Ma’aikatan nasu ne nan da Dan karamin lokaci sai gashi a Daren jiya litinin wayewar yau talata gwamnatin ta fara Sanya musu kudi a asusun ajiyar su da Suka shigar
Zuwa yanzu ana CI gaba da turawa mutane kudin su ga Wanda basuji alert nasu ba su jira Nan gaba kadan za a saka musu da kudin su har yanzu ana cigaba da turawa mutane kudin su
Fatan alkhairi
Also Read: Yadda zakuyi verify na bayanan bankin ku ashafin Npower
Sponsored Links