Advertisment
notice

Yadda zakuyi verify na bayanan bankin ku ashafin Npower

Sponsored Links

Yadda zakuyi verify na bayanan bankin ku ashafin Npower.

Shafin npower suna sanarwa dukkan Wanda suke da matsalar verification na bayanan bankin su da suje suyi verify.

Wannan sanarwa iya Wanda suke cikin Npower batch C2 kadai sannan akayi approved nasu, duk Wanda yasan shi ba Dan batch C2 bane to wannan sanarwa Bata shafe shi ba.

Kalli photon dake kasa domin ganin sakon dasu ke turowa Wanda suke umartar mutane suje suyi verify.

Shin kana cikin masu cin gajiyar Npower batch C2?
Idan hakane to shiga link dake kasa domin ganin yadda zaku Yi kuyi verification na bayanan bankin ku.

Shiga Nan

Muna muku fatan nasara.

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button