Ansake Bude Shafin Tallafin Kudi Na P-Yes
Shirin P-Yes sun sake bude shafin bada tallafi
Kamar Yadda Muka sanar Muku cewa P-Yes zasu Bude Portal Nasu yau 19-4-2024 zuwa yanzu portal din a bude yake an Fara cikawa
Shirin P-Yes wani Tsari ne na federal government Wanda tin shekarar 2015 to 2016 aka kaddamar da shirin
A lokacin wasu sun cika a lokacin Kuma wasu Basu cika ba Wanda yanzu gwamnatin tarayya ta dawo da Shirin
Kuma take magana akansa
Wanda a baya totally site din baya tafiya idan ka cika komai naka ma bazai Yi maka submit ba to yanzu komai ya dawo normal idan kayi register kayi submit
Details naka zai tafi gare su
Ga masu sha’awar cika wannan tallafin da Gwamnatin Tarayya take Shirin bayarwa Zaku iya Shiga wajen da aka rubuta apply now domin cikawa
Also Read: P-Yes:-Sanarwa Daga Shafin Tallafin P-Yes