News
BIDIYO:- Yadda wasu kidnappers Suka Sacemin Mijina
Sponsored Links
A Shirar ta da manema labarai, matar ta bayyana cewa wasu kidnapper sun sace mijin nata. Ta bayyana cewa mijin nata ya fita lambu ne tare da abokin sa domin ya naimo musu abinda suke ci.
Kwatsam sai kidnapper suka sace shi tare da abokin nasa. Amma ta bayyana cewa abokin nasa ya samu nasarar kwatowa, inda yanzu mijin nata yana hannun kidnapper din.
Gadai cikakkiyar Shirar tasu nan da yan jarida.
Also Read: Babban Mallami A Wajen Birthday sheikh Ibrahim Khalil kano
Sponsored Links