News
Hukumar Shirya Jarrabawar JAMB Ta Saki Results

Sponsored Links
Hukumar shirya Jarrabawar Shiga jami’o’in nigeria wato JAMB.
Tasanar da sakin sakamakon Jarrabawar bana na 2024 da Dalibai suka zana a fadin kasar nigeria
Shugaban sashen Hulda da jama’a na jamb Fabian Benjamin, ya bayyana hakan a jawabin da ya saki a ranar Asabar, rahoton The nation.
Ya bayyanawa Dalibai da suka zana Jarrabawar cewa zasu iya duba sakamakon a wayoyinsu na tarho
Yadda zaka duba jamb results naka
Muna muku fatan nasara
Also Read: Yadda Zaku Duba Sakamakon Jarabawar Ku Ta Jamb
Sponsored Links