notice
Hukumar Zabe Ta Fara Turawa Masu Neman Aikin Wucin-gadi
Sponsored Links
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta kasa ta Fara Turawa Wanda suka nemi aikin zabe na wucin-gadi da hukumar take Shirin dauka
Hukumar tana Sanarwa Wanda suka cika wannan aikin da su duba msg box nasu domin karanta sakon da aka tura musu saboda za a gabatar da screening a ranar 29/12/2022 inda wasu Kuma yau zasuyi screening din su wato yau 28/12/2022
Sai dai hukumar ta bayyana cewa tana cigaba da turawa mutanen da suka Cika wannan aikin sakon screening so duk Wanda ya San ya cika wannan aikin sai ya Rika duba message nasa saboda Kar ya Bari lokacin screening din sa ya wuce Bai sani ba
Ga kalar sakon da suke turawa Nan
Fatan alkhairi
Also Read: Bikin Rantsarwa 2024
Sponsored Links