Kamar yadda kuka sani ana bayar da scholarship
Ga kowace Yan kasa
Zuwa yanzu ma ofishin jakadancin America ya shiryawa matasan nigeria domin Basu tallafin karatu a kasar America
Wannan Shirin da aka shirya shine domin taimakawa kwararrun Dalibai masu kwazo ta hanyar taimaka musu zuwa kasar America yin karatu a kyauta
Wannan tsarin an tsara shine gida biyu
Akwai graduate akwai kuma undergraduate
Undergraduate shine Wanda matakin karatunsa ya tsaya daga secondary School har zuwa degree idan har Bai kammala degree nasa ba zai iya naiman tallafin karatun da Qualifications na secondary School nasa wato da results din
Neco
Waec
Da dai sauran su
Graduate Kuma shine Wanda ya kammala karatun degree
A wannan bangaren Kuma ana bukatar Qualifications na karatunsa Wanda Suka shafi kammala karatun degree din nasa
shiga nan domin ganin yadda zaka Cika