Advertisment
News

Babban Mallami A Wajen Birthday sheikh Ibrahim Khalil kano

Sponsored Links

A ranar jumma a ne wata bidiyo ta fulla a kafar sadarwa inda akaga babban Mallami Yana bawa wata Mata cake a Baki a wajen bikin birthday

Sheikh Ibrahim Khalil kano Yana daya daga cikin manyan mallam addinin musulumchi a Nigeria

Abin ya jawo CeCe kuce saboda abinne ya bawa jama a mamaki

Abinda wasu suke cewa su Basu taba ganin Mallami a wajen birthday ba sai a Kan sa

Gadai bidiyon Nan ku kalli yadda ta kasance.

Also Read: BIDIYO:- Yadda wasu kidnappers Suka Sacemin Mijina

Sponsored Links

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button