notice
Shafin Tallafin Da Suke Tafiya A Yanzu Na Gwamnatin Tarayya
Sponsored Links
Har yanzu ana cika tallafin gwamnatin tarayya nigeria na
Agro Tech
Wanda gwamnatin tarayya nigeria ta Jima da Bude Shafin
Sai dai an Fara rade radin cewa za a rufe shi a wannan satin
Ga masu sha’awar cika wannan tallafin na manoma sai ku hanzarta ku cika kafin su rufe shi
Shima tallafin Shirin P-Yes an sake bude shafin bada tallafi ga matasa Yan nigeria
Inda gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zata bayar da tallafin kudi ne ga matasan kasar domin su dogara da kansu wajen kafa Sana’a
Sukuma rike kansu
Zuwa yanzu dai shima portal nasa abude yake ga masu sha’awar cika wannan tallafin sai ku latsa wajen da aka rubuta apply now
APPLY NOW
Also Read: Abinda Ya Kamata Kasansu Akan Shirin Bayar Da Tallafin Kudi Na P-Yes
Sponsored Links