notice
Wasu Bangarori Biyar Da Ko Ka Sami Approve Baza Kayi Aikin Kidaya Ba
Sponsored Links
hukumar Kidaya Ta Fitar Da jerin sunayen wasu jadawalin ayyukanta da ta bayyana cewa Koda ka Sami Approve a wannan abin to tabbas baza kayi aikin wucin-gadi na wannan shekarar
Bangarori biyar da hukumar ta ware sune kamar Haka
Coordinator
Field coordinator
Field supervisor
Quality assurance assistant/rovers
Monitoring & evaluation office
hukumar ta bayyana cewa itace take bawa mutane damar su naimi aikin bayan ta dauke su aiki to Koda lokacin da kayi apply na aikin ka naimi daya daga cikin wannan bangarorin to ko ka Sami approve ba Kai a cikin Wanda zasu gudanar da aikin kidayar
Fatan Alkhairi agare ku Yan uwa
Also Read: Jami’ar Tarayya ta Gashua Ta Saki Jerin Sunayen Masu Shiga Karo Na Uku
Sponsored Links