News
An Rufeyin Register Katin Zabe (Voter’s Card)
Sponsored Links
Inec ta rufe register katin zaben (voter’s card)
Hukumar kula da harkokin zabe ta nigeria inec ta rufe register zabe a ranar 1/08/2024
Wanda Daman tuni kafin lokacin hukumar ta wallafa ranar 1 ga watan August zata rufe Register
Sai dai Bayan rufe register Yan nigeria da dama sunyita korafi Kan rashin mallakar katin zaben
Bayan sunga hukumar ta rufe register Katin zaben
Hukumar kula da harkokin zabe ta kasa ta rufe register zabe ne a ranar 1 gawatan August
Tun a watan June na 2024 ne INEC ta fara aikin yin register katin zaben ga Yan kasar sai dai duk da lokacin da aka dauka anayi hakan baisa kowa ya Mallaki katin zaben ba
Also Read: Gwamnatin Nigeria Ta Kashe Naira Tiriliyan Biyu Wajen Tallafin Man Fetur
Sponsored Links