Hukumar Kidaya Ta Fitar Da Sanarwar Daukar Sabbin Ma’aikata
Hukumar kididdiga ta kasa (NPC) ta Fara daukar sabbin Ma’aikatan Adhoc daukar yana da alaka na Fara aikin kidayar da jama’a da gidaje na wannan shekarar zai kasance 2024/2025
Da yake jawabi yayin kaddamar da tashar NPC E-Recruitment wato portal na Apply aikin
An kaddamar da Portal din ranar litinin din Nan
Shugaban hukumar kidaya ta kasa hon Nasir Isa kwarra ya bayyana cewa tashar daukar Ma’aikata ma Geo-fenced da aikace aikace
An iyakan ce garuruwan da zasu naimi aikin a yanzu kananan hukumomi shida aka zaba daga jahohi Shida
Shugaban hukumar yace Dole ne Wanda zai naimi aikin a yanzu ya kasance daya daga shidan Nan da aka zaba domin samun damar yin aikin kidayar gwaji.
Zababbun kananan hukumomi da jihohin da aka zaba sune kamar Haka
1.Brass lga (jahar bayelsa)
2,idemili Lga (jihar Anambra)
3,imeko Afon Lga (jihar ogun)
4,Tongo Lga ( jihar Adamawa )
5,Karu Lga ( jihar Nasarawa )
6,Daura Lga ( jihar Katsina )
Amma idan state din ka tana kusa da wata state cikin wannan da aka zaba zaka iya cikawa ko kabari har zuwa lokacin da za a Fara dauka a state din ka
note link din ba a kowace waya yake tafiya ba
ma’ana ba akowace waya yake bada damar kayi register ba
yana select na waya
Also Read: Gwabnatin Jahar Kaduna ta Fidda Jerin Sunaye na Wanda Zata Bawa Fanaho da Gratuti.