notice
Rundunar Sojojin Saman Sun Bude Portal Nasu Sun Fara Daukar Sabbin Ma’aikata
Sponsored Links
Assalamu alaikum jama a masu bibiyar mu muna Muku fatan alkhairi tare da fatan nasara a dukkan lamuran mu
Kamar yadda kwana biyu da suka wuce mun kawo muku rahoton cewa rundunar sojojin Saman nigeria zasu bude Portal din su domin diban Sabbin Ma’aikata
Zuwa yanzu portal a bude yake
An Fara cika form din duk Wanda yake da sha’awar wannan aiki zaka iya cikawa ta hanyar Danna wajen da aka rubuta apply now
Kafin rufe portal din akwai kwana masu yawa
Muyi share din sa zuwa wajen sauran Yan uwan mu domin masu sha’awar aikin su Sami damar cikawa.
Also Read: Rundunar Yan Sandan nigeria Tafitar Da Sunayen Wanda Sukayi Nasarar Wuce Matakin Screening
Sponsored Links