Sabon Tallafi Da Ake Cikawa Na Kungiyar YouTube Black Voice
Assalamu alaikum jama a masu bibiyar mu a wannan shafi namu na GinSau
A yau ma muna tafe da wani sabon Tallafi da wata kungiya Mai suna YouTube Black voice zata bayar.
Ita de wannan kungiya zata bayar da tallafin kudi ne ga mutane hudu ma’ana zata bayar da tallafin ga wasu bangarori na sana’ar mutane kala hudu
Sana’ar kuwa itace kamar Haka
Wannan sune jadawalin mutanen da zasu bawa tallafin
Content creator shine Wanda ya Mallaki YouTube channel wato Yana da channel tasa ta kansa Koda kuwa baka cika ka’idojin YouTube sun karbeka ka Fara aiki ba indai kana da YouTube channel Kuma kana kirkirar bidiyo kana dorawa a channel Dinka to ka zama content creator
Artist shine Mai Zane wato irin Wanda suke kirkirar wasu hotuna kokuma suyi Zane Abubuwan amfani ko mutane sune Artist
Song Writer shine mutumin da yake rubuta Waka shima zai iya cike wannan tallafin
Producer shine Mai shiryawa kamar shirya Shirin firm ko wani Abu Wanda ya Danganci bangaren nishadantarwa
Wadannan sune jadawalin mutanen da zasu iya naiman wannan tallafin
Saboda Haka idan kana daya daga cikin zaka iya cikawa
Sai ka Shiga link na kasa domin cikawa